ha_tn/psa/066/003.md

358 B

Ayyukanka suna da ban tsoro!

Ayyukan Allah suna sa mu firgita da firgita saboda mun san cewa yana da iko da tsarki.

Da girman ikonka

"Saboda kuna da babban iko"

Dukkan duniya zasu bauta maka

Wannan yana nufin dukkan mutanen da suke rayuwa a duniya. AT: "Duk mutanen duniya zasu yi muku sujada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)