ha_tn/psa/065/013.md

420 B

Wuraren kiwo sun cika da garkuna

Marubucin yayi magana game da wuraren kiwo kamar an rufe su da garken tumaki har ta zama kamar makiyayan suna sanye da tufafi.

suna shewa ta farinciki, suna rairawa

Makiyaya, tuddai da kwaruruka suna da yawan gaske, da alama suna ihu suna raira waƙa don farin ciki. AT: "sun kasance kamar mutane masu raha da farin ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)