ha_tn/psa/065/010.md

511 B

Ka yi wa shekara dajiyar alherai

Anan an ba da "shekara" ta ɗan adam ta sanya kambi. AT: "Kun girmama shekara ta girbi mai kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

ka sa tuddai suyi farinciki

Marubucin yayi maganar kyawawan tuddai kamar mutanen farin ciki, kuma farin ciki kamar sutura. AT: "tuddai kamar mutane suke sa farin ciki" ko "tuddai kamar mutane ne masu farin ciki" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])