ha_tn/psa/065/008.md

479 B

kasa gabas da yamma suna farinciki

Jumlar "gabas da yamma" tana nuni ne ga mutanen da ke rayuwa a ko'ina cikin duniya. AT: "kuna sa mutane ko'ina su yi ihu da murna" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])

kogin Allah na cike da ruwa

Wannan yana nuni ga samar da ruwa a sama wanda Allah ya aiko ya shayar da duniya ya kuma cika rafuka. AT: "kun cika rafuka da ruwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)