ha_tn/psa/065/006.md

260 B

Kai ne ka kwantar da rurin tekuna

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani dasu tare don ƙirƙirar kyakkyawan ra'ayi akan mai sauraro ko karatu. AT: "ci gaba da rurin teku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)