ha_tn/psa/065/005.md

257 B

Kai wanda dukkan mutane ke dagara gake ka har da waɗanda ke a can hayin teku

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. AT: "na duk mutanen da ke rayuwa a cikin duniya da kuma ketare teku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)