ha_tn/psa/065/004.md

236 B

Za mu gamsu da kyawawan abubuwan dake a gidanka, haikalinka mai tsarki

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Kyakkyawan gidanka, tsattsarkan haikalinka, zai gamsar da mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)