478 B
478 B
Domin kai Allah a Sihiyona ne, yabonmu
Wannan yana magana game da yabo kamar dai mutum ne wanda zai iya yin aiki da kansa. AT: "A gare ku kai kaɗai, Allah a Sihiyona, za mu yabe mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
da wa'adodinmu
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "za mu yi abin da muka alkawarta muku cewa za mu yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
za ka kuma gafarta su
Kalmar "su" tana nufin "laifofinmu."