ha_tn/psa/064/010.md

238 B

Dukkan waɗanda ke tafiya dai-dai zasu yi fahariya a cikin sa

Anan “madaidaiciyar zuciya” karin magana ne da ke nufin ibada ko adalci. AT: "duk mutanen da ke da ibada za su yabe shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)