ha_tn/psa/064/007.md

576 B

Amma Yahweh, zai harbe su, nan da nan kibau zasu ji masu ciwo

Marubucin yayi maganar azabar Allah akan masu aikata mugunta kamar Allah yana harba musu kibiyoyi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zasu yi tuntuɓe

Marubucin yayi magana ne game da sa Allah ya sa masu aikata mugunta shirin su kasa kamar dai Allah yana sa su tuntuɓe a hanyoyin su. Ana iya bayyana wannan a cikin aiki. AT: "Allah zai sa su tuntuɓe" ko "Allah zai sa shirin su ya kasa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])