ha_tn/psa/064/003.md

368 B

Sun wasa harsunansu kamar takubba

Marubucin yana magana ne game da makiyansa harsuna kamar suna kaifi kamar takubba. Anan "harsuna" suna wakiltar munanan kalmomin da abokan gaba ke magana da su. AT: "Mummunan maganganun da suke fada sun cutar da ni kamar kaifin takobi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])