ha_tn/psa/063/009.md

544 B

za a bashe su ga hannun masu aiki da takobi

Anan “takobi” yana wakiltar mutuwa a yaƙi, kuma “waɗanda hannuwansu suka yi amfani da takobi” yana nufin maƙiyan da suka kashe su a yaƙi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah zai sa su mutu a yaƙi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

zasu zama abicin diloli

Anan "su" suna nufin gawawwakin waɗanda suka mutu a yaƙi. AT: "jackal za su ci mushen su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)