ha_tn/psa/063/005.md

469 B

zan yabe ka da leɓuna masu farinciki

A nan “da bakina na farin ciki” bakina yana wakiltar dukan mutumin da zai yabi Allah da farin ciki. AT: "Zan yabe ku da farin ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

sa'ad da ni ke tunaninka a kan gadona ... a cikin dare

Waɗannan jimloli biyu suna da ma'ana iri ɗaya. Ana maimaita ra'ayoyin don jaddada yadda marubuci yake tunani game da Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)