ha_tn/psa/062/011.md

495 B

Allah ya yi magana sau ɗaya, sau biyu kuwa na ji

Wannan yana nufin cewa Allah Ya faɗi wannan fiye da sau ɗaya.

iko na Allah ne

Ana magana game da ikon Allah da iko kamar ikon nasa ne. Cikakken sunan "iko" ana iya fassara shi da sifa. AT: "Allah mai iko ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Gama kana ramawa kowanne mutum bisa ga abin da ya yi

Marubucin yayi maganar ladan Allah kamar yana biyan ladan aiki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)