ha_tn/psa/062/009.md

390 B

Idan a ka auna su a ma'auni ba su da nauyi, inda za a haɗa su a auna ba su da nauyin komai

Idan ka hada duk wadannan nau'ikan mazaje a sikeli, da basuda nauyi. Wannan yana nufin cewa basu da wata ƙima a gare ku.

kada ku sa zuciya gare su

A nan "sa zuciyarka" wani karin magana ne da ke nufin sha'awar abu ƙwarai. AT: "kar ku so su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)