ha_tn/psa/062/007.md

342 B

Allah ne cetona da ɗaukakata, dutsen ƙarfina da mafakata a cikin Allah suk

Marubucin yayi maganar Allah kamar yana dutsen da yake kiyaye mutum daga maƙiyansa. Yana kuma magana game da Allah kamar dai shi mafaka ne wanda ke ba da kariya. AT: "Allah koyaushe yana bani ƙarfi da kariya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)