ha_tn/psa/062/003.md

239 B

suna sa masa albarka da bakinsu, amma cikin zuciyarsu suna la'antar sa

A cikin waɗannan ayoyin, Dauda yana nufin kansa ta wurin "shi."

cikin zuciyarsu

Wannan yana nufin tunaninsu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)