ha_tn/psa/062/001.md

255 B

daga wurin sa cetona ya ke zuwa

"shi ne wanda ya kubutar da ni" ko "shi ne wanda ya cece ni"

ba zan girgiza ba sosai

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "babu abin da zai iya motsa ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)