ha_tn/psa/060/008.md

661 B

Mowab bangajin wankina ne

Allah yayi magana akan Mowab bashi da mahimmanci kamar Mowab kwandon wanka ne ko ƙaramin bawa. AT: "Mowab kamar kwanon da nake amfani da shi don wanki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zan ajiye takalmina a kan Idom

Wataƙila Allah yana magana ne game da mallakar mallakar Idom kamar dai a alamance yana jefa takalminsa a waccan ƙasar don ya nuna cewa ya mallake ta. Koyaya wasu sifofin suna da wasu fassarar. AT: "Na mallaki ƙasar Idom" ko "Na jefa takalmina a kan ƙasar Idom don in nuna cewa nawa ne" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]])