591 B
591 B
Ifraim kuma hular kwanona ce
Allah yayi magana game da kabilar Ifraim kamar sojojinsa ne. Hular kwalba tana nuna kayan aiki don yaƙi. AT: "Ifraim kamar kwalkwalin da na zaɓa ne" ko "kabilar Ifraim ita ce runduna ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Yahuda kuma sandar girmana ce
Allah ya zaɓi mutane daga ƙabilar Yahuda don su zama sarakunan mutanensa, kuma yana magana game da wannan ƙabilar kamar sandar sarautarsa ce. AT: "Kabilar Yahuda kamar sandata ce" ko "Yahuda ita ce kabilar da nake mulkin mutanena" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)