ha_tn/psa/060/004.md

542 B

kasa an tada tuta

An yi magana game da jagorancin Allah ga mutanensa yayin yaƙi kamar Allah sarki ne na mutane ko kwamanda wanda ya kafa tuta ga rundunar. AT: "kuna kamar sarki ne wanda ya kafa tuta" ko "kuna umartar mu a yaƙi kamar sarki wanda ya ɗaga tuta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gãba da masu ɗaukar baka

Kalmar "waɗanda ke ɗaukan baka" na nufin sojojin abokan gaba a yaƙi. AT: "don nunawa lokacin da ya dauki rundunarsa zuwa yaƙi da makiyanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)