300 B
300 B
Kasa ƙasar ta girgiza, ka ɓarke ta
Mai zabura yayi maganar bala'i a kasarsa kamar girgizar kasa ce. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Kasa mutanenka su ga abubuwa masu wuya
Anan "gani" yana wakiltar "ƙwarewa" ko "wahala." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)