275 B
275 B
suna haushi kamar karnuka
Mai zabura yayi maganar abokan gabansa suna barazanar afkawa mutane kamar karnuka ne sukeyi, kuwwa, ko kuma haushi ga mutane. AT: "barazanar afka mana" ko "barazanar afka mana kamar karnukan daji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)