ha_tn/psa/059/012.md

458 B

ka bari a kwashe su cikin girman kansu

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "bari mutane su kamasu saboda girman kansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ka hallaka su cikin hasalarka, ka hallaka su domin kada su ƙara kasancewa

Lalata su gaba daya ana magana ne game da ƙona su ko cin su. AT: "Ku yi fushi da su ku hallaka su kwata-kwata saboda haka ba za a sami su ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)