ha_tn/psa/059/010.md

354 B

Allahna zai same ni da alƙawarin amincinsa

Wannan jimlar tana nuna cewa Allah zai zo wurinsa domin ya cece shi. Cikakken sunan "aminci" za a iya fassara shi da sifa. AT: "Allahna, wanda ya cika alkawarinsa, zai zo ya cece ni" ko "Allahna zai zo ya cece ni saboda yana da aminci ga alkawarinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)