ha_tn/psa/059/008.md

431 B

Yahweh, kana yi masu dariya

"yi musu dariya rainin wayo" ko "yi musu ba'a." Allah zai yi musu dariya domin ba su da daraja da ƙarfi.

kaine hasumiyata mai tsawo

Babban hasumiya wuri ne da mutane za su iya zuwa don fakewa daga abokan gabansu. Mai zabura yayi maganar Allah yana kare shi kamar dai Allah mai karfi ne, mai kariya. AT: "kuna kiyaye ni kamar doguwar hasumiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)