ha_tn/psa/059/003.md

173 B

sun yi kwanto domin su ɗauki raina

Maƙiyan Dauda suna ɓoyewa suna jira shuru don lokacin da za su iya kawo masa hari. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)