ha_tn/psa/059/001.md

469 B

ka ɗora ni can sama

Babban wuri yana wakiltar wuri mai aminci inda maƙiyansa ba za su iya zuwa wurinsa ba. AT: "sanya ni a cikin amintaccen wuri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mutane waɗanda suke zubar da jini

Kalmar "mai zubar da jini" ta ƙunshi "jini," wanda ke nufin kisan kai da "ƙishi," wanda ke nufin sha'awa. AT: "mutanen da suke son kashewa" ko "mutanen da suke son kashe mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)