ha_tn/psa/058/003.md

524 B

Dafinsu kamar dafin maciji ya ke

Miyagun maganganun mutane ana maganarsu kamar dafi. AT: "Mummunan kalaman nasu suna haifar da matsala kamar yadda gubar maciji ke cutar mutane" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])

suna kama da kurmar ƙasa wadda take toshe kunnuwanta

Ana magana da leda da ba ta amsa waƙar mai fara'a ba kamar za ta iya sa wani abu a kunnuwan ta don kada ta ji. AT: "kurmar da ba ya saurara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)