ha_tn/psa/056/009.md

253 B

Allah yana tare da ni

Wannan yana nufin cewa Allah ya yi masa ni'ima. A cikin wannan mahallin yana nuna cewa Allah yana yaƙi da magabcin mai zabura don ya kāre shi. AT: "Allah yana yaƙi domin ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)