ha_tn/psa/056/007.md

999 B

Ka lissafa yawace-yawacena

Damuwar Allah ga mai zabura ana maganarsa kamar Allah yana lissafa kowane lokaci da mai zabura yayi tafiya cikin baƙin ciki kuma ba shi da wurin zuwa ta'aziyya. AT: "Kun damu da dukkan lokutan da nake yawo ni kad'ai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka kuma sa hawayena cikin kwalba

Ana magana da damuwar Allah ga mai zabura kamar Allah ya ceci hawayen mai zabura a cikin kwalba. Hawaye na wakiltar kuka. AT: "Kun san yawan kuka na kuma kun damu da ni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

ba a cikin littafinka suke ba?

Ana maganar damuwar Allah ga mai zabura kamar ya rubuta adadin hawayen mai zabura a littafinsa. An yi amfani da wannan tambayar don tunatar da Allah game da yadda yake kula da mai zabura sosai. AT: "kun yi rubutu game da su a littafinku!" ko "ka tuna da kukana!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])