ha_tn/psa/056/003.md

358 B

me mutum kawai zai iya yi ma ni?

Anan ana amfani da tambaya don nuna cewa mai zabura baya jin tsoron mutane, domin ba zasu iya cutar da shi da gaske ba. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "mutum kawai ba zai iya yi min komai ba!" ko "mutum kawai ba zai iya cutar da ni da kyau ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)