ha_tn/psa/056/001.md

218 B

Maƙiyana na musguna mani

Makiyan mummunan hari ana magana da su kamar suna murkushe jikinsa ta hanyar tafiya a kanta. AT: "Makiyana sun kawo min hari mai tsanani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)