ha_tn/psa/055/022.md

975 B

Ka ɗora wa Yahweh matsalolinka

Anan ana maganar matsaloli kamar suna da nauyi da mutane zasu ɗauka. Dogaro da Allah ya taimake mu lokacin da muke cikin matsala ana magana ne game da ɗora mana nauyi a kanmu domin ya iya ɗaukar mana su. AT: "Ka ba Yahweh matsalolinka" ko "Dogara ga Allah ya taimake ka game da duk damuwarka kamar wanda ya amince da mutum mafi ƙarfi don ɗaukar kayansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba zai bari adalai su lalace ba

Ana magana game da mutumin da wani irin bala'i zai cutar da shi sosai kamar yana girgiza ko girgiza kuma yana gab da faɗuwa. AT: "ba zai bar mai adalci ya ruɗe ya fado ba" ko "ba zai bar a halaka mai adalci ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za ka kawo miyagu cikin ramin hallakarwa

Wannan yana wakiltar haifar da mutane su mutu. AT: "zai sa mugaye su mutu" ko "zai sa miyagu su mutu kuma su tafi inda matattun suke" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)