ha_tn/psa/055/015.md

510 B

Bari mutuwa ta afko masu

Ana maganar mutuwa kamar mutum ne da zai iya afkawa mutane. AT: "Bari maƙiyana su mutu farat ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

gama mugunta ce kaɗai rayuwarsu

Ana maganar mugunta kamar abu ne wanda zai iya kasancewa a wani wuri. Maganar muguntar da magabtansa suka saba magana ana maganarsu kamar mugunta tana tare da su ko kuma kusa da su. AT: "koyaushe suna aikata mugunta a inda suke zaune" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)