ha_tn/psa/055/010.md

800 B

Mugunta da lalata suna cikin tsakiyarsa

Ana maganar mugunta da matsala kamar dai mutane. Ana iya bayyana wannan ta hanyar gayawa game da mutanen da suke aikata mugunta da matsala. AT: "mutane suna aikata mugunta suna haifar da matsala a tsakiyar gari" ko "mutane suna aikata abubuwan zunubi kuma suna haifar da matsala a ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Tsanani da zamba ba su bar hanyoyinsu ba

Ana magana da zalunci da yaudara kamar suna mutane. Ana iya bayyana wannan ta hanyar faɗi game da mutanen da ke zaluntar wasu kuma suna yaudarar su. AT: "Mutane suna zaluntar wasu kuma suna yaudarar su a titunan birni, kuma basa barin" ko kuma "Mutane koyaushe suna zalunci da yaudarar wasu a titunan birni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)