ha_tn/psa/055/008.md

367 B

kasa ruɗami cikin harsunansu

"Harshe" a nan yana wakiltar abin da mutane ke gaya wa juna, kuma mai yiwuwa yana nufin musamman su ne suna magana game da shirye-shiryen aikata mugunta. Rikita shi yana wakiltar sanya mutane su kasa fahimtar junan su. AT: "dame su yayin da suke magana da juna" ko "rikita shirinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)