ha_tn/psa/055/004.md

450 B

Zuciyata tana kiɗima a cikina

Anan, "zuciya ta girgiza" tana nufin zafin rai da wahala. Wannan wahala saboda tsoro ne. AT: "Ina wahala saboda tsoro da fargaba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Firgita da razana sun zo kaina

Ana maganar jin tsoro da rawar jiki kamar ana jin tsoro da rawar jiki abubuwa ne da suke zuwa wa mutum. AT: "Na tsorata sosai kuma na yi rawar jiki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)