ha_tn/psa/052/008.md

645 B

ina kamar da itacen inabi mai sheƙi a cikin gidan Allah

Ana maganar kasancewa cikin aminci da kwanciyar hankali kamar itace mai ƙarfi. AT: "Ina da ƙarfi a cikin gidan Allah, kamar itacen zaitun ɗan kore" ko "Saboda ina yin sujada a cikin gidan Allah, na sami kwanciyar hankali kamar itacen zaitun ɗan kore" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Zan jira ga sunanka, saboda yana da kyau

Sunan Allah yana wakiltar Allah da kansa. Jiran Allah wakiltar jiran Allah ya taimake shi. AT: "Zan jira ku, saboda kuna da kyau" ko "Zan jira ku don ku taimake ni, domin kuna da kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)