ha_tn/psa/052/004.md

603 B

maganar da zata hallaka waɗansu

A nan ana magana da kalmomin da ke cutar da wasu kamar dabbobi ne da ke cinye mutane. AT: "kalmomin da ke cutar da wasu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya tumɓuke ka daga ƙasar masu rai

Ana maganar rayuwa a duniya kamar mutane suna da shuke-shuke masu tushe a cikin ƙasa. Ana maganar Allah kashe wani kamar tono tushen tsire-tsire da fitar da shi daga cikin ƙasa. AT: "zai fitar da ku daga ƙasar masu rai" ko "Zai kashe ku don haka ba za ku ƙara kasancewa tare da masu rai a duniya ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)