ha_tn/psa/049/018.md

613 B

Ko da mutum yana farinciki da nasararsa saboda arzikinsa yayin da ya ke raye

Anan kalmar “kurwa” na nufin mutum dukka. Wannan jumlar tana nufin cewa ya ɗauki kansa mai farin ciki da nasara saboda wadatar sa. AT: "Ya taya kansa murna" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

kuma ba za su ƙara ganin haske kuma ba

Kalmar "su" tana nufin mawadacin da kakanninsa. Kalmar "haske" na iya nufin rana ko kuma abin kwatance ne na rayuwa. AT: "ba za su sake ganin rana ba" ko "ba za su sake rayuwa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)