ha_tn/psa/049/016.md

494 B

darajar gidansa ta ƙaru

Kalmar nan “daukaka” a nan tana nufin wadata ko arziki. Abubuwan da ke yiwuwa ma'anar su ne 1) "lokacin da ya kara samun dukiya a gidansa" ko 2) "lokacin da danginsa suka yi arziki."

darajarsa ba zata tafi tare da shi ba sa'ad da ya mutu

Jimlar "sauka" tana nufin lokacin da mutumin ya mutu. AT: "ɗaukakarsa ba za ta tafi tare da shi ba lokacin da ya mutu" ko "ba zai riƙe sunansa ba lokacin da ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)