ha_tn/psa/049/014.md

932 B

mutuwa zata zama mai kiwon su

Marubucin yayi magana game da maza suna mutuwa ta hanyar siffanta mutuwa a matsayin makiyayi wanda ke jagorantar su zuwa kabari. AT: "mutuwa za ta tafi da su kamar yadda makiyayi ke jagorantar tumaki don yanka" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

jikunansu zasu hallaka a Lahira

Marubucin yana maganar Lahira, wurin matattu, kamar dai mutum ne ko dabba. Ya yi maganar ruɓewar gawawwaki kamar Lahira yana cinsu. AT: "jikinsu zai bazu a cikin kabari" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Amma Allah zai 'yantar da rai na daga ikon Lahira

Marubucin yayi maganar Lahira kamar mutum ne wanda yake da iko akan waɗanda suka mutu. Daga mahallin, ana nuna cewa wannan ikon yana nufin cinye jikin matattu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)