ha_tn/psa/049/012.md

241 B

Wannan, hanyarsu, ita ce wautarsu

Marubucin yayi maganar makomar wawaye kamar dai shine makoma a ƙarshen hanyar da suke tafiya a kanta. AT: "Wannan shi ne makomar waɗanda ke yin wauta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)