415 B
415 B
wuraren da suke zama kuma, su cigaba har dukkan tsararraki
Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. AT: "wuraren da suke zaune zasu ci gaba har zuwa tsararraki duka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
suna kiran gonakinsu da sunayensu
"suna sanya wa ƙasashensu sunayensu." Wannan jimlar tana nuna mallaka.AT: "suna da nasu ƙasashen" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)