328 B
328 B
Babu wanda zai dawwama da har jikinsa ba zai ruɓe ba
Wannan yana nufin jikin da ke ruɓewa a cikin kabari.
Masu hikima na mutuwa; wawaye da sakarkaru ma na lalacewa
Marubucin yana magana ne akan dukkan mutane ta hanyar yin nuni ga waɗanda suke da mafi ƙarancin hikima. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)