ha_tn/psa/049/006.md

560 B

waɗanda suka dogara ga wadatarsu suke kuma yin fahariya game da arzikinsu?

Waɗannan mutane sun amince da dukiyoyinsu za su hana su shan wahala. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

babu wanda zai iya fansar ɗan'uwansa ko ya ba Allah fansa dominsa

Duk waɗannan kalmomin suna bayyana cewa mutum ba zai iya ba Allah isasshen kuɗi don ya iya guje wa mutuwa ba. AT: "babu wanda zai iya biyan kuɗi ga Allah don ɗan'uwansa ba zai mutu ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])