ha_tn/psa/049/001.md

222 B

Ku ji wannan, dukkanku mutane; ku kasa kunne, dukkanku mazaunan duniya

Waɗannan jumlolin biyu dai-dai suke. Tare suna ƙarfafa umarnin ga dukkan mutane su saurara. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)