669 B
669 B
Tsaunin Sihiyona yi murna
Marubucin yayi magana akan Tsaunin Sihiyona kamar dai mutum ne wanda zai iya murna. Yankin yana nufin mutanen da ke zaune a Yerusalem. AT: "Bari waɗanda ke zaune a Tsaunin Sihiyona su yi murna" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
bari 'ya'ya mata na Yahuda su yi farinciki
Marubucin ya yi maganar biranen Yahuda kamar ’ya’yan Yahuda ne. Jumlar tana nufin mutanen da suke zaune a waɗancan garuruwan. AT: "bari mutanen da ke zaune a cikin biranen Yahuda su yi murna" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])