ha_tn/psa/048/007.md

726 B

Da iskar gabas ka karya jiragen ruwan Tarshish

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan kwatanci ne wanda marubucin ya bayyana sarakuna suna jin tsoro kamar jiragen ruwa ne da ke girgiza saboda Allah yana halakar da su da iska mai ƙarfi. AT: "Sun girgiza da tsoro, kamar yadda jiragen ruwan Tarshish suke girgiza lokacin da kuka farfasa su da iskar gabas" ko 2) wannan tawaye ne wanda marubucin ya bayyana ikon Allah mai girma. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-apostrophe]])

a birnin Yahweh mai runduna, a birnin Allahnmu

Duk waɗannan kalmomin suna nufin Yerusalem. AT: "a cikin garin Allahnmu, Yahweh Mai Runduna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)